iqna

IQNA

mace musulma
Rui Roman, wata mace ‘yar asalin Falasdinu kuma ‘yar takarar jam’iyyar Democrat a zaben tsakiyar wa’adi na Amurka, ta samu shiga majalisar dokokin jihar Georgia (Majalisar Dokoki).
Lambar Labari: 3488154    Ranar Watsawa : 2022/11/10

Tehran (IQNA) Ana zargin shugaban jam'iyyar Labour ta Burtaniya da hannu wajen haifar da matsaloli ga 'yar majalisar wakilai mace musulma mamba a cikin jam’iyyar.
Lambar Labari: 3487739    Ranar Watsawa : 2022/08/24

Tehran (IQNA) mace Musulma mai saka hijabi ta farko za ta yi alkalancin wasan kwallon kwando a gasar wasan Olympics
Lambar Labari: 3486128    Ranar Watsawa : 2021/07/21